Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa gwammatin tarayya ta sake duba albashin sojoji domin inganta walwalarsu a Najeriya.
Batun kirkirar ma'aikatar bogi a karkashin gwamnatin tarayya na ci gaba da daukar hankali yayin da abubuwa ke kara fitowa fili game da wadanda ke da hannu.
Shugaban hukumar kwastam ta Najeriya (NCS), Adewale Bashir Adeniyi, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta rage harajin da ake karba kan shigo da motoci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya lashi takobin amfani da sababbin fasahohi na zamani wajen yakar duk wata barazana ta tsaro da dawo da zaman lafiya.
Ma'aikatan gwamnatin tarayya sun bukaci a biya hakkokinsu da ak rike kuma a kara mafi karancin albashi zuwa N300,000 saboda tsafar rayuwa a Najeriya.
Mataimakin mai magana da yawun Majalisar wakilai, Hon Philiph Agbese ya ce bai kamata a sauka daga manufar kaf hukumar yiwa kass hidima ta NYSC ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ce matsalar yunwa da ke kara katutu a Arewacin Najeriya abin damuwa ne matuka, ya nemi a kara himma.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai bukatar karin haske daga gwamnatin tarayya kan rahoton da IMF ya fitar game da tattalin arzikin Najeriya.
Hedkwatar rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Amurka da aka turo aikin hadin gwiwa na nan daram, wadanda aka janye sun kammala aikinsu ne.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari