Gwamnatin tarayyar Najeriya
Masu ruwa da tsaki a al'ummar Arewa maso Yamma sun miƙawa kwamitin Majalisar Dattawa buƙatarsu ta ƙara kirkiro sababbin jihohi takwas a yankinsu.
Kwamitoci biyu na Majalisar Wakilai sun yi barazanar cewa za su ba da umarnin kamo gwamnan babban bankin Najeriya watau CBN saboda kin amsa gayyata.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki Gwamnatin Shugaba Tinubu kan watsi da Arewacin Najeriya da gina Kudancin ƙasar.
NAFDAC ta kama lita 88,560 na sinadaran hada ababen fashewa a Kano. An cafke manaja yayin da ake neman mai gidan da ake zargin suna shigo da su daga Ogun.
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun nuna damuwa kan yawan kai hare-hare da sace kayayyakinsu, sun ce za a iya samun matsalar sabis idan ba a ɗauki mataki ba.
Gwamnatin tarayya ta shirya samarwa ƴan kasa ayyukan yi sama da miliyan biyu ta hanyar tsarin samar da gidaje ga jama'a, ta ce nan ba da jimawa ba za a fara.
Najeriya na asarar dala biliyan 15 duk shekara saboda karkatar da ribar haraji da kamfanoni ke yi, lamarin da ke hana ci gaban tattalin arziki da ayyukan raya kasa.
Majalisar Dattawa ta shiga tsakani, gwamnatin Najeriya ta amince za ta fara biyan matasa masu cin gajiyar shirin N Power kudin da suka biyo bashi tun 2022.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar karbo bashin $21bn daga kasashen waje da Shugaba Tinubu ya nema. Wasu Sanatoci sun nemi a fayyace amfanin bashin ga al’umma.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari