Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wata kungiya ta bada bayanan kan dalilan da yasa matan yankin arewacin Najeriya ba sa fafutuka domin shiga fannin fasaha. Kungiyar ta bayyana dalilinta na haka.
Gwamnatin jihar Borno ta shirya kafa kwalejin ilimin addinin musulunci guda 27 a dukkan kananaan hukumomi 27 dake fadin jihar don inganta karatun almajiranci.
Gwamnatin jihar Ogun ta fito karara ta gwale zuwan Sunday Igboho jihar domin ya kori Fulani a fadin jihar. Sunday ya ci alwashin korar Fulani a yankin Yarbawa.
Gwamnan jihar Filato ya bayyanawa 'yan majalisun sa cewa su tabbatar da sun jaddada rajistar zama 'yan jam'iyyar APC domin su samu damar ci gaba da mukamansu.
Wasu mata sun bayyana rashin jin dadinsu da abubuwan da suka faru wajen rabon kudi N20,000 da gwamnatin Buhari tayi alakwarin rabawa mata a jihohin fadin kasar.
'Yan sanda a jihar Adamawa sun samu nasarar kame wani dan ta'addan a kungiyar 'yan fashi tare da harbe wasu biyu daga cikinsu. Ana ci gaba da binckar dan fashin
Mai magana da yawon shugaban kasa ya bayyana cewa 'yan Najeriya ne masu cin hanci da rashawa ba shugaba Buhari ba. Ya kalubanci rahoton TI kan kasar Najeriya.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kashe wani matashin soja da yayi aure a baya-bayan nan. Sojan an daura aurensa yana fagen daga, kafin a harbeshi a kokarin yaki.
Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya bayyana cewa gwamnatin Buhari bata shirya yaki da rashin tsaro ba kuma ba da gaske take ba. Gwamnan ya bayyana dalilansa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari