Gwamnatin tarayyar Najeriya
Hadakar 'yan sanda da sojoji a jihohin Taraba da Benue sun samu nasarar kwato wasu daga cikin matasan da aka sace a kan hanyar Wukari zuwa Takum ranar Laraba.
EFCC ta dira wata makarantar da ake koyar da damfara tayanar gizo da aka fi sani da 'Yahoo-Yahoo'. EFCC sun kame daliban, yayin da malamin ya yi saraf ya gudu.
Wani asusun tallafawa manoma a kasa da kasa yayi kudirim tallafawa manoman da rikicin Korona ya rutsa dasu a arewacin Najeriya. Jihohi 7 ne za su ci mori hakan.
An sace wasu abokan ango akan hanyarsu ta dawo daga daurin auren abokinsu a jihar Taraba. 'Yan bindigar da suka sace su har yanzu dai basu kira ba iyalansu ba.
Dalibai a wata jami'ar kasar nan an bayyana cewa suna watsi da dokar sanya takunkumin fuska. An ce daliban suna sanya takunkumin fuskarsu aljihu da sun shiga.
Gwamnatin Buhari ta amince da kashe kudaden da suka haura N200m domin kirkirar wata manhaja da za ta ke kula da hanyoyi mallakar gwamnatin tarayya a Najeriya.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya sake yin allurar rigakafin Covid-19 a safiyar yau Alhamis. Atiku ya yi allura a karon ranar 6 ga watan Janairu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyanawa sabbin hafsoshin sojoji cewa ba abu ne mai sauki ba cika wa 'yan Najeriya alkawuran da ya dauka musu a zaben 2015.
Gani Adams, wani sananne a yankin Yarbawa yayi Allah-wadai da kundin tsarin mulkin Najeriya. Ya siffanta shi da tsarin shaidanu da miyagun a fadin Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari