Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin jihar Kogi ta ci alwashin maka NCDC da PTF-Covid-19 kan zargin kokarin bata jihar ta Kogi. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa NCDC na yada karya a kan ta
Shugaban 'yan ta'adda a wani yankin Zamfara cikin wata ganawa da yayi da Sheikh Abubakar Gumi, ya bayyana cewa zai iya gayyatar 'yan ta'adda daga wata kasa.
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa za ta fatattaki 'yan talla a jihar. Gwamnati ta koka kan yadda 'yan tallan ke jawo datti da shara a fadin jihar ta Legas.
Wata 'yar gwagwarmayar kare hakkin dan Adam, Aisha Yesufu ta shawarci mata da su daina jiran samari sai sun zo sun neme su aure. Su dinga nemansu da kansu.
'Yan fansho a jihar Gombe sun fito zanga-zangar lumana don nuna rashin jin dadinsu kan rashin biyan su hakkinsu na tsawon watanni. Sun so su gana gwamnan jihar.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayyana cewa akwai yiyuwar barkewar rikici a wasu jihohin Najeriya. Sun bayyana akwai yiyuwar hare-hare a wuraren ibada.
Babban Bankin Duniya ya bayyana cewa, Najeriya na cikin wani halin talauci. An nuna cewa mutane sama da miliyan 15 zasu karu a adadin masu fama da talauci.
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana cewa tana biyan N100,000 kan duk wata saniya da manoma suka kashewa makiyaya a jihar Abia. Ana kuma biyan manoma wannan adadin.
Wasu 'yan fasa kwabri sun jikkata wasu jami'an kwastam da wani soja masu kamen haramtacciyar shinkafar waje. Kwastam ta kwace mota cike da shinkafar ta waje.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari