Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ana bikin yaye wasu dalibai 76 da suka kammala NCE a gidan yari. An bayyana cewa ana kuma bikin daukar wasu 18 a makarantar domin fara karatunsu a wasu fannoni.
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa ta bukaci 'yan Najeriya su daina daurawa gwamnati nauyin tallafi wajen gudanar da aikin hajji. Ta bada shawara kan tanadi.
Wasu fusatattun mutane a jihar Adamawa sun samu nasasrar cafke wani dan fashi daga bisani suka cinna masa wuta ya sheka har lahira. 'yan sanda sun dauki gawarsa
Gwamnan jihar ya bayyana jiharsa ta Gombe a matsayin jiha da ta mallaki mafi girman wuraren kiwo a duk fadin Afrika. Gwamnan ya bukaci karin hadin kai daga FG.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamae aikin layin dogo daga jihar Kano zuwa Maradi ta jamhuriyar Nijar. An bayyana cewa za a fara aikin a ranar Talata.
Wani shahararren malami a arewacin Najeriya ya bayyana cewa dukkan masu fafutukar raba Najeriya daya suke da 'yan Boko Haram. 'Yan Najeriya na son junansu.
Gwamnan jihar Kano Ganduje ya gargadi malamai kan yin wa'azi da zai ke tada hankali da raba kan al'umma. Ya bayyana hakan ya saba koyardawar addinin musulunci.
Gwamnatin tarayya ta haramta ta'ammuli da kudaden yanar gizo da aka fi sani da cryptocurrency. Wannan wani mataki ne na dakile ta'ammuli da kudaden haramun.
'Yan sanda a jihar Kaduna sun samu nasarar kame wasu bata-gari da zargin satar motoci. Sun kwato motoci biyu tare da damke masu aikata mummunan laifin satan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari