Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wata motar bas da ta kama da wuta a wani yankin jihar Legas ta kone kurmus. An samu nasarar ceto fasinjoji 45 daga cikin motar, babu mutuwa ko rauni a cikinsu.
Gwamnan jihar Borno ya burge wani likita mai aiki tukuru da kyautar mota. Ya kuma bada umarnin a biya likitan hakkinsa kudaden da suka haura miliyan N13.9m.
Hukumar tsaro ta sojin Najeriya ta sanar da fara daukar sabbin sojoji a yau ranar Litinin 15 ga watan Fabrairu. Hukumar ta bayyana abubuwan da take bukata.
FCTA ta lashi takobin rusa wadansu gidajen rawa a Abuja da suka karya dokoki da ka'idojin Korona. Gidajen rawan tuni hukumar ta garkame su a karshen makon nan.
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta fidda wadansu sharruda don kawo zaman lafiya tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma a yankin kudancin kasar ta Najeriya.
Kungiyar masu harada magunguna a Najeriya ta fidda rahoton da ke nuna cewa wasu jihohin arewacin Najeriya basu da cikakken adadi na shagunan magunguna a jihar.
Rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a wata kasuwa dake jihar Oyo ta yi sanadiyyar mutuwar mutane shida tare da raunata wasu adadi masu yawn gaske.
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, da yawan masu zanga-zangar #EndSARS a jihar Legas ba mutanen kirki bane. Ya siffanta da yawansu da 'yan damfara.
Tsogon shugaban kasar Najeriya ya ja hakalin 'yan siyasa da suk daina daukar siyasa da wata gaba. Yace nai kamata suke daukar zabe a matsayin juyin mulki ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari