Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ahmad Lawan. shugaban majalisar dattawa ta kasa ya caccaki wani mai taimaka masa sakamakon rashin sanya takunkumin fuska. Ya kuma tsaya har sai da ya sanya.
Mawaki Rarara ya karbi kudaden 'yan Najeriya, ya kuma bayyana bai yi hakan domin ya rerawa Buharin waka ba. Ya bayyana hakan don ya gwada soyayyar Buhari ne.
Dan gwagwarmayar yarbawa ya gargadi gwamnatin Buhari da ta gaggauta sakin asusun bankinsa ko kuma ya dauki matakin da ya dace. An gargame asusun ba ka'ida.
Wasu mabarata a mahaifar gwamnan jihar Jigawa sun mamaye gidan gwamnan bayan da ya je garin domin jaddada rajistarsa ta jam'iyyar su ta APC. Sun hanashi fita.
Ministan yada labarai ta kasa ya bayyana cewa ba daidai bane a ke sukar gwamnatin jihar Zamfara kan batun afuwa ga masu aikata manyan laifuka a jihar ta Zamfara
Dattawan yarbawa sun bukaci shugaba Buhari da ya dama da Inyamurai a nadin da yayi na hafsoshin sojoji da yayi. Sun ce bai kamata a ware wata kabila a nadin ba.
Gamayyar gwamnonin arewa sun soki lamarin kiwon shanu a abudadden wuri. Gwamnonin sun ce irin wannan kiwo ba na zamani bane a irin wannan yanayi na duniya.
Karamin ministan man fetur ya shawarci 'yan Najeriya da su koyi jure wahalar man fetur a nan gaba. Ya kuma bayyana karin farashin man fetur din a duniya ya hau.
Gwamnatin Buhari ta bayyana kashe N37bn a karkashin shirin Survival Fund. Hakanan babban bankin Najeriya ya fidda rahoton kudin da aka raba na bashin COVID-19.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari