Gwamnatin tarayyar Najeriya
A jihar Zamfara, an kwana uku a jere a wani kauye 'yan bindiga na kai hari. 'An kashe mutane tare da sace kayayyakin gona da kuma kone gidaje masu yawa a yankin
Tsohon kakakin majalisar wakilai a Najeriya ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Kakakin ya hadu da shugaban jam'iyyar ta APC sun kuma yi taron sirri a Abuja.
A zantawarsa da masu nemo labarai na gidan gwamnati bai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkar tsaro Mejo janar Babagana munguno ya ce babu wata maganar sulhu
Gwamnatin tarayya ta shaidawa masu neman ta da tayi hayar sojojin kasashen waje a yakar masu tayar da kayar baya cewa, hakan ba zai taba sabu wa ba. Akwai soja.
A yau Alhamis aka sace wasu malamai da dalibansu a wata makarantar gwamnati dake jihar Edo a Najeriya. Iyayen yaran tuni suka zagaye makarantar tare da nuna jim
Hukumar NCDC a Najeriya ta bayyanawa 'yan Najeriya wasu abubuwa masu muhimmanci da ya kamata su sani biyo bayan yin allurar rigakafin kwayar cutar ta Korona.
Shugaban kungiya mai fafutukar kafa haramtacciyar kasar Biafra ya kirayi Kiristocin Arewa da su kwantar da hankali, raba Najeriya ba zai zama damuwa garesu ba.
Jihar Katsina ta gurfanar da Dr. Mahadi Shehu a kotu da zargin yiwa gwamnati zagon kasa da watsa bayanan karya da kage ga gwamnatin jihar ta Katsina a yau.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Osinbajo ya bayyana wasu dalilai da yake ganin su ne ke jawo koma baya wajen gina Najeriya. Daga ciki akwai yawan kabilu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari