Gwamnatin tarayyar Najeriya
Tsohon shugaban kasar Najeriya Obasanjo ya bayyana cewa ya kamu da cutar COVID-19 amma har ya warke bai ji alamar komai ba. Yace ba wata damuwa da ya shiga.
Gwamnan jihar Gombe ya nada dan mariya Abdu Buba Maisheru a matsayin kwamishina a jihar ta Gombe. Kwamanni kadan da suka gabata Buba Maisheru ya mutu bayan
Masana kimiyya a Najeriya sun samu nasarar samar da allurar rigakafin Covid-19; ta biyu a Afrika sannan ta farko a Najeriya. Ana kokarin fara gwaji kan mutane.
Wata gobara ta cinye wani sashe na shahararriyar kasuwar robobi dake a garin Onitsha. Babu asarar rai ko rauni, amma ta cinye dukiyoyi da dama kafin a kashe ta.
Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa, bai kamata a barwa APC hakkin magance matsalolin Najeriya ita kadai. A cewarsa, ya kamata 'yan jam'iyyar hamayya su dafa
Hukumar EFCC ta bukaci 'yan Najeriya da kada su sake taya Abdurrasheed Bawa zama shugaban EFCC, saboda ya fi bukatar addu'a fiye taya murna a wannan lokacin.
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, da alam gwamnatin Buhari ba ta fahimci a ina matsalar tsaro take ba a jihar Zamfara. Ya nuna kin haramtawa jirage yawo.
Sarkin Kagara dake jihar Neja Allah ya masa rasuwa. Shine sarki mai daraja ta farko a garin, a kuma garin ne kwanakin baya aka sace daliban makaranta da malamai
Gwamnatin Najeriya ta karbi alluran rigakafin Korona a yau din na da tsakar ranar Talata. Dama a yau ne ake tsammanin isowarta, a halin yanzu ana sauke ta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari