Gwamnatin tarayyar Najeriya
Mataimakin shugaban kasa Osinbajo ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri abubuwa sun kusa daidaita a kasar ta Najeriya. Ya yi fatan rahamar Allah ga dukkansu
Wasu tsagerun kungiyar mayakan ta'addanci na Biafra sun hallaka Hausawa sama 12 tare barnatar da dukiyoyi masu dunbun yawa a wani yankin jihar Imo a kudanci.
Hukumar kashe gobara da agaji ta jihar Legas ta samu nasarar kashe wata gobara a kasuwar katakon Oko Baba dake jihar ta Legas. An yi asarar dukiya da dama wutar
Gwamnatin Tarayya tana tsara kashe Naira biliyan 396 don yin allurar rigakafin Korona a shekarar 2021 da 2022 duk da ana samun tallafi daga kamfanoni a duniya.
Rahotanni sun bayyana cewa, adadin masu kamuwa da cutar Korona a Najeriya ya yi matukar raguwa. A ranar Litinin, an samu kasa da mutum 50 da suka kamu da cutar.
Gwamnan jihar Sakkwato ya yi gwajin motar da aka kera a Najeriya kuma mai amfani da lantarki. Gwamnan yace motar ta fi sauran motoci rahusa da saukin amfani.
Akeredolu ya caccaki Sunday Igboho da masu mara masa baya wajen kokarin kafa haramtacciyar kasar Yarbawa ta Oduduwa. Yace basu isa raba kudu da Najeriya ba.
'Yan bindiga sun hallaka wasu 'yan banga sama da 20 a wani yankin jihar Neja a wani fafatawa da suka yi. 'Yan bindigan sun hana a dauki gawarwakin 'yan bangan.
Gwamnatin tarayya ta ware makudan kudade don gina hanyoyi 12 a fadin kasar Najeriya. An ware kudaden ne a matsayin kashi na farko don fara aikin a fadin kasar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari