Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, ya kamata 'yan jihar su kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunan jihar. Amma ya bukaci a bi doka da oda.
Dan majalisa ya bayyana cewa, akwai yiyuwar bijiro da batun tsige shugaba Muhammadu Buhari idan aka gagara samun mafita mai dorewa kan lamuran rashin tsaron kas
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya bayyana irin kwarin gwiwar da yake da shi game Najeriya, ya kuma shaida cewa, kasar za ta shawo kan matsalolin da take fama das
Rundunar sojin Najeriya ta koka kan yadda 'yan Najeriya ke watsa hotunan sojojin da suka mutu a kafafen sada zumunta. Rundunar ta ce hakan rashin kishin kasa ne
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyana matakin gwamnatin tarayya na sake fasalin tsaron kasar. Ya bayyana cewa, matsalolin kasar nan gaba zasu kau.
Gwamnatin Buhari ta bayyana kudurin ta na ci gaba da tallafawa talakawa da kudin Survival Fund. A baya gwamnatin ta biya 'yan Najeriya da dama tallafin, za a ci
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa akwai alkawarin Allah a Najeriya cewa kasar za ta ci gaba nan kusa. Ya ce za a samu zaman lafiya nan kusa.
Fadar shugaban kasa ta bayyana banbanci tsakanin batun Minista da Adeosun da ake kwatantawa cewa ta bar aiki saboda batun cece-kuce kan takardun bogi da ta yi.
Kasar Amurka ta fidda jerin jihohin da take shawartar 'yan kasar ta da kada su taka a Najeriya kasancewar sun zama me suka zama a matsalolin tsaro a duniya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari