Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kaduwa da girgiza bisa mutuwar shugaban kasar Chadi. Shugaba Buhari ya ce mutuwar Deby za ta haifar da gurbi a yakin yankin.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya tsige ministan sadarwa Dr Isa Pantami bisa zarginsa da aka yi da alaka da ta'addanci.
Wata kungiyar Kiristoci ta bayyana rashin jin dadinta ga kagen da aka yiwa ministan sadarwa na kasa Dr Isa Pantami. Ta ce ba daidai bane alakanta shi da ta'adda
Ministan Sadarwa Dr Pantami ya gargadi magoya bayansa da cewa, bai yarda wani ya tamkawa kowa game da zarginsa da aka yi da ta'addanci ba. Ya ce ayi musu nasiha
Hauhawar farashin kaya ya karu zuwa 18.17%, lamarin da ya jawo tashin kayayyakin abinci a Najeriya. Tashin kayayyakin ya karu da 1.16% bisa 100% wanda ya jawo
Hukumar jarrabawa ta JAMB ta bayyana soke amfani da adireshin emel wajen gudanar rajistar jarrabawar 2021. Ta ce akwai hanyar da za a bi don rajistar a saukake.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta caccaki majalisar wakilai kan kudurin sanya dokar sanya hijabi ga Musulmai a wuraren taron jama'a. A mai da hankali kan tsaro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yabo ga Injiniyoyi a Najeriya bisa ba da gudunmawa mai karfi wajen yakar cutar Korona. Ya ce, Korona ta bude musu kofa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ja hankalin Musulmai a watan Ramadana cewa, kada su bari a yaudaresu a yi kokarin raba kawunansu da zantukan da basu dace ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari