Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shiga zaman tattaunawa saboda neman mafita ga matsalar tsaro dake addabar Najeriya. An ruwaito cewa za su kuma yi batun jam'iyya.
An ruwaito cewa, 'yan bindiga sun hallaka wani malamin addinin kirista a jihar Nasarawa, inda suka kuma harbe wasu mutane biyu da raunata da dama da harbin bind
Gwamnatin Buhari ta amince da tsawaita shekarun likitoci da ma'aikata kiwon lafiya zuwa 65. Hakazalika na kwararrun likitoci shi kuwa har zuwa 70 kafin ritaya.
'Yan kasuwa sun koka kan irin asarar da suka tafka kafin sallah biyo bayan wata mummunar gobara da ta yi kaca-kaca da dukiyoyi da yawa a wata kasuwa a Osogbo.
Masanin tattalin arzikin kasa Pat Utomi ya bayyana hasashensa kan irin yanayin da Najeriya kan iya idan ba a zauna an magance halin da ake ciki na tsaro ba.
A jihar Legas, gobara ta yi kaca-kaca da kasuwar sayar da kayyakin atamfa. An ruwaito cewa, hukumar kashe gobara ta jihar ta kama hanya don zuwa kashe wutar.
Nasara daga Allah: Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto wasu mutane 13 daga hannun 'yan bindiga a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da hakan.
Hukumar jarrabawan NECO ta bayyana cewa, ta saki sakamakon jarrabawar shekarar 2020. A yau Alhamis ne shugaban hukumar ya sanar da haka a Minna, jihar Neja.
Hukumar NDLEA ta kame wata tsohuwa mai shekaru 80 dake sana'ar sayar miyaagun kwayoyi tare da jikarta. An kuma kame wasu mata da su ma suke harkar miyagun kwaya
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari