Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wata sabuwa a kasar nan: 'Yan Najeriya da dama sun bayyana ra'ayoyinsu, bisa shawarin da aka bayar na sauya wa Najeriya suna zuwa 'United African Republic'.
Hukumar jarrabawa a Najeriya ta NECO ta nada sabon shugaban hukumar na rikon kwarya bayan mutuwar shugaban a cikin makon nan. An bayyana waye sabon shugaban.
Shahararren mawaki, Naira Marley ya bayyana aniyarsa ta rerewa Najeriya sabuwar wakar taken kasa, idan aka sauyawa kasar suna kamar yadda wasu suke bukata.
Abdurrahman Kawu Sumaila, wani tsohon hadimin Buhari ya bayyana dalilan da za su sa duk dan Najeriya mai tunani da hankali ya ki zaben dan kudu maso gabas.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta gargadi 'yan jihar Edo kan cewa su kula, akwai yiyuwar 'yan IPOB su fara aikata barna a jihar, kasancewar an samu wasu a jihar.
Shugaban majalisar wakilai a Najeriya ya kalubalanci kundin tsarin mulkin Najeriya yana mai cewa tabbas ba a rubuta shi cikin natsuwa ba shiyasa ake wahala a ka
Shugaba Muhammadu Buhari ya kalubalanci masu kokarin ganin bayan gwamnatinsa da cewa, su shirya nan ba dadewa ba za su sha mamaki kuma sai sun shiga firgici..
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana jimaminsa ga mutuwar hadiminsa Ahmed Gulak. Ya bayyana matsayin Ahmed Gulak ga dimokradiyyar Najeriya da Adama
Kungiyar IPOB ta bayyana matsayinta kan kisan tsohon hadimin Jonathan, Ahmed Gulak. Sun bayyana cewa, ba ya daga tsarinsu kashe 'yan siyasa a Najeriya ko kadan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari