Gwamnatin tarayyar Najeriya
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Gumi ya bayyana halin da 'yan bindiga ke ciki, in da ya ce tuni sun gaji kuma suna neman zaman lafiya a halin da ake.
Lai Mohammed ya jaddada wa 'yan Najeriya cewa, duk wanda ya taka dokar amfani da Twitter ya tafi ya hau to ya sani ko wanene shi za a gurfanar dashi a kasar.
Najeriya ta kwato makudan kudade daga dangin Abacha tun bayan mutuwarsa a kan karagar mulkin Najeriya a shekarar 1998. Mun binciko adadin kudaden da aka kwato.
Gwamnan jihar Ondo, ya bayyana cewa, zai karfafa wa 'yan jiharsa su daina cin naman shanu su rungumi cin naman alade a fadin jiharsa. Ya bayyana dalilansa.
Wasu gwamnonin Najeriya sun yi watsi da umarnin shugaba Buhari kan dakatar da ayyukan twitter a fadin Najeriya. Sun yi amfani da twitter duk da hanin da aka yi.
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu 'yan bindiga da suka afkawa garin Igangan sun yi kaca-kaca da gidan wani sarkin Yarbawa tare da kone gidaje sama da 60 da motoc
An bayyana wasu hotunan marigayi TB Joshua, in da yake aikata ayyukan alheri ga mutanesa. An ga yana share coci, yana raba abinci tare da tallafawa mabukata.
Dillalan albasa a Najeriya sun ce daga gobe litinin sun dakatar da kai kayayyakinsu kudancin Najeriya har sai gwamnati ta saurari matsalinsu kan jama'ar kudu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matukar jimaminsa biasa mutuwar babban malamin addinin kirista, TB Joshua. Ya ce mutumin kirki ne na gaskiya matuka.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari