Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wata ministar Buhari da ta yanki jiki ta fadi a ranar Litinin ta farfado, kuma har an sallame ta daga asibiti. Majiya ta shaida abinda ke damun ministar a Bauch
Tsohon kakakin majalisar wakilai ya bayyana goyon bayansa da kungiyar NCFront bisa kame Nnamdi Kanu da kuma farautar sunday Igboho. Ya ce gwamnati ta yi daidai.
Saura kiris gwamnatin jihar Katsina ta cimma burinta na haramta barace-barace a fadin jihar Katsina. Tuni kudurin ya zarce zama na biyu a majalisar dokokin jiha
Gwamnonin kudu sun bayyana sabon tsarin aiki ga jami'an tsaro a yankunansu na kudu biyo bayan kame Nnamdi Kanu da barazanar kame Sunday Igboho. Sun bayyana dali
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta samar da bindigogi ga ma'aikatan kashe gobara a Najeriya saboda wasu dalilai na tsaro da kare dukiyoyin jama'a.
Wata kungiyar kabilar Ibo ta bayyana cewa, ya kamata kasar Burtaniya ta bi kadun Nnamdi Kanu kasancewar shi dan kasar Burtaniya ne cikakke. Ta bayyana dalilai.
'Yar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kammala karatun digirin digirgir a kasar waje. An ruwaito yadda ta karbi lambar yabo daga hannun fararen fata a kasar waj
Jam'iyyar PDP ta bayyana matakin da za ta dauka idan gwamna matawalle ya kuskura ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ta ce zai iya rasa kujerarsa ta gwamna.
Gwamnoni da ministoci sun isa fadar sarkin Kano a halin yanzu don tsara bikin dan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari da 'yar gidan sarkin Bichi da za a yi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari