Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin jihar Ebonyi ta ba da umarnin shiga addu'o'in kwanaki uku biyo bayan mutuwar wasu kwamishononi biyu cikin kankanin lokaci. Za a addu'ar neman tsari.
Darakta-janar na NYSC ya gargadi masu daukar ma'aikata da su daina daukar duk wanda bai nuna takardar cewa ya kammala NYSC ba. Ya bayyana dalilansa na hakan.
Masu sana'ar samar da Gurasa a jihar Kano sun yi barazanar daina sana'ar zuwa wata saboda wasu matsaloli da suke fuskanta da suke da alaka da farashin gari.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu tsageru da ake zargin 'yan ta'addan dake kai hare-hare ofisoshin 'yan sanda da na INEC ne a wata jihar Kudu maso gabashi.
Bayan nadin sabbin shugabannin hafsoshin tsaro na Najeriya, an tura Burutai da wani daga cikin tsoffin hafsoshin zuwa wasu kasashe a matsayin jakadan Najeriya.
Bayan kashe makudan biliyoyi don yin kwaskwarima ga ginin majalisar dokoki ta kasa dake babban birnin tarayya Abuja, yau ruwa ya ciki farfajiyar majalisar.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ya sanar da sabuwar hanyar yin rajista ba tare da an sha wahalar dogon layi a cibiyoyin rajista ba.
Shugaba Buhari ya bayyana cewa, ba kowane dan siyasa ne zai amince ya mikawa mulkin kasar ba. Ya bayyana cewa, dole ne dan siyasar ya cika wata ka'ida mai kyau.
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana sunan wani jigo a jam'iyyar APC da ya ci alwashin zai sake gurfanarwa a gaban kotu bisa zargin sace biliyoyin nairori a jiharsa
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari