Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta kara dagewa wajen kawo sauyi idan har ya samu nasara a karo na biyu a babban zaben 227.
Ministan harkokin ma'adanai na Najeriya, Dele Alake ya bayyana cewa an kama daruruwan yan kasashen waje bisa zargin hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba.
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shirin motocin CNG da lantarki a Kano domin rage kuɗin sufuri, bunƙasa makamashi mai tsafta da samar da ayyukan yi ga matasa.
Najeriya da Jamus sun ƙulla sabuwar yarjejeniyar haɗin gwiwa kan noma, makamashi, fasaha da bunkasa tattalin arziki tare da tallafin euro miliyan 65.
Yayin da ake shirin zaben 2027, wata kungiyar Tijjaniyya ta yi barazanar janye goyin bayanta ga Shugaba Tinubu idan ba a sako Sheikh Sani Khalifa Zaria ba.
Gwamnatin tarayya ta amince za ta fara biyan ma'aikatanta sabon alawus na 40% domin kaucewa barazanar da suka yi ta tsunduma yajin aiki a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan tsarin hada-hadar kudin da duniya ke amfani da shi, ya ce yana durkusarda kasashen Afirka masu tasowa.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya ta shirya fara shirin kaddamar da sabon tsarin talabijin na zamani tare da tashoshi sama da 100 da ingantaccen HD.
Shugaba Tinubu ya naɗa Manjo Janar Adeyinka Famadewa (Rtd) a matsayin Mashawarci kan harkokin tsaron gida domin inganta haɗin kan jami'an leken asiri.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari