Gwamnatin tarayyar Najeriya
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta gamsu da hujjojin da hukumar EFCC ta shigar kan tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman kan damfarar N33.8bn.
Gwamnatin tarayya ta sanar da haramta wa masu digirin girmamawa amfani da Dr. a sunayensu, ta ce yadda ake ruwan karrama mutane da digirin ya fara wuce gona da iri.
Kamfanin sadarwa ta Airtel Nigeria ya cika umarnin hukumar NCC, ya fara turawa abokan cinikinsa katin waya a matsayin diyyar rashin karfin sabis da aka fuskanta.
Kamfanin mai na kasa NNPCL ya jawo wasu kamfanoni biyu daga China domin hadin gwiwa wajen gyara da tafiyar da harkokin matatun Fatakwal da Warri a Najeriya.
Lauyoyin gwamnatin sun nuna wa babbar kotun tarayya bidiyon tambayoyin da aka yi wa wadanda ake tuhuma da hannu a kitsa kifar da gwamnatin Bola Tinubu.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai ƙarfi da iska a jihohin Arewa da Kudancin Najeriya a yau 4 ga Mayu, 2026, tare da gargaɗi kan ambaliya da haɗarin walƙiya.
Kungiyar kare hakkin musulmi ta Najeriya watau MURIC ta bayyana hujjojin da ya sa take zargin gwamnatin tarayya da fifita kiristoci fiey musulmi a kasar nan.
Fadar shugaban kasa ta bayyana ayyukan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai idan ya bar Najeriya zuwa kasashe uku daga gobe Asabar, 2 ga watan Mayu, 2026.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bai wa Femi Gbajabiamila da Ibrahim Masari alhakin sa ido kan zaɓukan fidda gwani na APC gabanin zaɓen 2027.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari