Gwamnatin Najeriya
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya tabbatar wa tsohon Ministan Makamashi, Adebayo Adelabu, cewa gwamnati na kokarin ceto ƙanwarsa da 'ya'yanta biyu da aka sace.
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ADC, NDC da sauran jam’iyyun adawa na koyon darussa daga tsarin dimokuradiyyar cikin gida da take aiwatarwa.
Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba wajen kafa ‘yan sandan jihohi, yayin da ake sa ran gyaran kundin tsarin mulki zai zo nan kusa.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama Ifechukwu Dennis, wanda ake zargi da ƙirƙirar muryar bogi ta amfani da fasahar AI tare da danganta ta ga Shugaba Bola Tinubu.
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya buƙaci ’yan Najeriya su haɗa kai wajen yaƙi da ta’addanci da duk wani nau’in tashin hankali.
Jami'ar majalisar dinkin duniya, Izumi Nakamitsu ta bayyana cewa makaman da aka yi amfani da su a yakin Libya sun kwararo Najeriya sun tayar da rikici.
Wani dan majalisar Amurka ya yi kiraga gwamnatin kasar da ta sanya ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio magana da Najeriya kan tsare Nnamdi Kanu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta sake koma wa kotu da sababbin tuhume-tuhume a kan Tukur Mamu da ake zargi da hada kai da 'yan Boko Haram.
A labarin nan, za a ji Amurka ta ware miliyoyin daloli domin bai wa wata kungiya da za ta tattaro mata bayanai a kan cin zarafin addini a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari