Gwamnatin Najeriya
Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa, bai kamata a barwa APC hakkin magance matsalolin Najeriya ita kadai. A cewarsa, ya kamata 'yan jam'iyyar hamayya su dafa
Hukumar EFCC ta bukaci 'yan Najeriya da kada su sake taya Abdurrasheed Bawa zama shugaban EFCC, saboda ya fi bukatar addu'a fiye taya murna a wannan lokacin.
Gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa, da alam gwamnatin Buhari ba ta fahimci a ina matsalar tsaro take ba a jihar Zamfara. Ya nuna kin haramtawa jirage yawo.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, tana da rahotannin duk wadanda ke da hannu cikin aikata manyan laifuka a kasar nan. Kuma an gargade su su daina nan take.
Sarkin Kagara dake jihar Neja Allah ya masa rasuwa. Shine sarki mai daraja ta farko a garin, a kuma garin ne kwanakin baya aka sace daliban makaranta da malamai
Gwamnatin Najeriya ta karbi alluran rigakafin Korona a yau din na da tsakar ranar Talata. Dama a yau ne ake tsammanin isowarta, a halin yanzu ana sauke ta.
Gwamnatin Najerriya ta kaddamar da kafar yanar gizo domin yin rajistar allurar rigakafin Korona. Gwamnati ta bayyana hakan da samawa 'yan Najeriya saukin yin ta
Kungiyar dattawan arewa sun shawarci iyayen yara da su hakura kada su cire yaransu a makarantu a yankin arewacin Najeriya. Gwamnoni kuwa su maganci rashintsaro.
Sakamakon gagarumar illar da annobar korona tayi wa tattalin arzikin kasashe da masana'antu, gwamnatin tarayya ta fito da wasu salon rage radadi ga masu sana'a.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari