Gwamnatin Najeriya
'Yan bindiga a jihar Katsina sun yi garkuwa da surukar shahararren dan kasuwan nan Alhaji Dahiru Mangal. Sun kuma sace surukin danta kafin su zo su wuce da ita.
Farashin mai a Najeriya ya cilla daga farashin da aka sani zuwa N186 a kowacce lita. Farashin mai a kasuwar duniya ya kai $64 a kowacce. Naira kuwa ta kara kasa
Shugaban gwamnonin Najeriya ya bayyana cewa; ba lallai hana kiwo a fili ya kawo karshen rikicin tsakanin makiyaya da manoma a fadin kasar Najeriya baki daya.
Majalisar dattawa ta bada umarnin kame shugaban NDDC saboda sace kudin tallafin Korona na yankinsu. Tuni aka baiwa IGP umarnin kawo shi gaban majalisa watan gob
'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa kan karin kudin wutan lantarki da gwamnati ta amince dashi. Wasu na ganin karin ya ninka sama da biyun abinda suke biya a bay
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi mutanen Billiri da su kula kada rikicin addini ya kawar da zaman lafiyan da suka saba a tsakaninsu. Ya nemi su bibiyi
Ministan lafiya a Najeriya ya bayyana cewa saura kwanaki 10 kacal allurar rigakafin Korona ta iso Najeriya. Ya kuma bayyana yadda wasu kasashe ke ci gaba gudana
Hukumar haraji a babban birnin tarayya ta bayyana muhimmancin biyan kudin haraji a duk shekara. Ta ce matukar ana son Abuja ta koma kamar Dubai to dole a biya.
Biyo bayan rikici tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar Oyo, 'yan kasuwar da rikicin ya rutsa dasu sun hadu domin gudanar da sallar Juma'a mako daya bayan rikicin
Gwamnatin Najeriya
Samu kari