Gwamnatin Najeriya
Shugaban ƙasa, MuhammaduBuhari, ya gana da sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Farouk Yahaya a fadarsa, karon farko tun bayan naɗin da shugaban ya masa.
Najeriya ta kwato makudan kudade daga dangin Abacha tun bayan mutuwarsa a kan karagar mulkin Najeriya a shekarar 1998. Mun binciko adadin kudaden da aka kwato.
Ministan harkokin ƙasashen waje, Geoffrey Onyeama, ya gayyaci jakadun Amurka, burtaniya, Canada da ƙungiyar tarayyar turai kan martanin su bayan hana twitter.
Shugaban ƙasa Buhari, ya kadɗamar da buɗe sabuwar makarantar Chibok bayan sake gina ta, an kuma canza wa makarantar sabon suna sabida za'a haɗa maza da mata.
Yan Najeriya da dama na amfani dashafin twitter wajen gudanar da al'amuran rayuwarsu da kuma kasuwancin su, akwai wasu hanyoyi 6 da muka tattaro muku a wannan.
Gwamnatin Buhari, ta sanar da mataki na gaba a karkashin shirin N-Power. An bayyana yadda masu son shiga shirin ya kamata su yi a matsayin mataki na gaba..
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta kalubalanci matasan Najeriya kan cewa, tunda suna da baiwa da kwarewa ya kamata su kirkiri kafa kamar dai Twitter din nan.
Gwamnatin Najeriya ta bada alamun lokacin da za ta bar 'yan Najeriya su ci gaba da yin Twitter. Ta kuma ce dakatar da Twitter na wani lokaci ne ba din-din-din b
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana dalilin da yasa gwamnatinsa ta dakatar da twitter a Najeriya, yace shafin yana rura wutar rikici tsakanin yan ƙasa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari