Gwamnatin Najeriya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka daga muƙamin shugaban hukumar NBA data haɗa shugabannin dake yankin tafkin Niger a taron da duka gudanar ranar Alhamis
Hukumar kwastan reshen yankin arewa ta tsakiya ta bayyana cewa ta ɗamke kayayyakin da akai kokarin shigowa da su Najeriya da suka kai na kimanin Miliyan N28m.
Bayan shafe shekaru ana kai ruwa rana, majalisar dattijai ta amince da daidaita tsakanin kwalin HND da na digiri. Ana kuma shawartar kamfanoni su amince da haka
Shugaban hukumar lafiya a matakin farko, Dr Faisal Shua'aib, ya bayyana cewa an samu rahoton kamuwa da rashin lafiya sama da 10,000 bayan yin rigakafin COVID19.
Shugaban hukumar kwastam na ƙasa, Hameed Ali, ya bayyana shirin hukumarsa na fara horad da takwarorin su na nahiyar Africa kan yaki da ta'addanci a bakin boda.
Shugaban majalisar wakilai a Najeriya ya kalubalanci kundin tsarin mulkin Najeriya yana mai cewa tabbas ba a rubuta shi cikin natsuwa ba shiyasa ake wahala a ka
Shugaba Muhammadu Buhari ya kalubalanci masu kokarin ganin bayan gwamnatinsa da cewa, su shirya nan ba dadewa ba za su sha mamaki kuma sai sun shiga firgici..
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa INEC zata gudanar da zaɓe a shekarar 2023, yace baya son zarcewa a kan mulki zango na uku.
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Alhaji Lai Muhammed ya bayyana cewa mutanen zamani da dama masu zuwa zasu amfana da ayyukan da gwamnatin shugaba Buhari ta yi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari