Gwamnatin Najeriya
Yan majalisar wakilan tarayya sun yi kira ga shugaban hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS, Muhammad Nami, da yayi murabus daga kujerarsa idan ba zai iya ba.
Gwamnatin tarayya, ta bayyana cewa kafin ta ɗage hanin da tayi wa dandalin sada zumunta na twitter, ya zama wajibi ga kamfanin ya yi rijista a ƙasa Najeriya.
'Ya'yan shugaban ƙungiyar mabiya ɗariƙar shi'a, IMN, sun bayyana cewa suna cikin mawuyacin hali, ƙuncin rayuwa, da tashin hankali saboda tsare mahaifan su.
Kungiyar tuntuba ta Najeriya ta bukaci Janar Yakubu Gowon da sauran tsoffin shugabanni da su taso daga hutun da suke su zo su ceto Najeriya daga mummunan halaka
Babban bankin duniya, ya bayyana yadda tattalin arzikin Najeriya ya karu, tare da bayyana hasashen habakarsa cikin shekaru uku masu zuwa a nan gaba kadan..
Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai, ya ce dakatar da Twitter hanya ce ta kawar da hankulan 'yan Najeriya wacce gwamnatin tarayya ta samo domin rufe gazawarta.
Hukumar wata jami'ar Najeriya, ta bayyana cewa, masu bincike a jami'ar sun kera maganin Korona, wanda a cewarta zai kammala nan ba jimawa ba bayan bincike.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana matukar illolin da ke tattare da amfani da manhajojin VPN wajen hawa shafukan yanar gizo ciki har da Twitter.
Ministan ma'aikatar jin ƙai da walwala, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa sun zaɓi mutum 550,000 waɗanda suka tsallake matakin tantancewa a tsarin n-power.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari