Gwamnatin Najeriya
Wasu mahara sun dira gidan wani hadimin gwamna, in da suka raunata mutane da dama tare da yin awon gaba da shanun mutumin. Sun zo da niyyar kashe shi har lahira
Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da sako ga kasashen Afrika domin yaki da ta'addancin Boko Haram da ISWAP, wacce ta yi sanadiyyar asarar mutane da duniyoyi.
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana hanyar da yake bi wajen tabbatar da ya sauke hakkinsa na yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Ya ce dole sai ya yaki rashaw
Biyo bayan ayyana ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Demokaraɗiyya da shugaba Buhari yayi, iyalan MKO Abiola sun koka kan yada gwamnati ta yi watsi da su.
Shugaba Buhari ya bayyana wasu abubuwa 7 bakwai yayin wata hira da ya yi da gidan talabijin na kasa (NTA) a ranar Juma'a 11 ga watan Yuni. Legit ta tattaro su.
Jin kaɗan bayan dawowar shugaba Buhari Daga jihar Lagos, inda yakai ziyarar aiki ta kwana ɗaya, shugaban ya mince da naɗin, Balarabe Shehu-Ilelah, a hukumar NBC
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tuna baya, yace yaƙi da cin hanci da rashawa a zamanin mulkin demokaraɗiyya akwai matuƙar wahala, amma ba zai gaza ba .
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yayi ikirarin cewa, zanga-zangar EndSARS da ka yi shekarar da ta gabata an shirya ta ne musamman don a kifar da gwamnatinsa
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gargaɗi matasan Najeriya, su gyara halayen su, sannn su tabbatar da zaman lafiya a Najeriya idan suna buƙatar aikin yi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari