Gwamnatin Najeriya
Fusatattun matasa masu zanga-zanga bisa rashin sanar da zaben kananan hukumoni a wani yankin jihar Jigawa sun tsare malaman zabe. Sun har yanzu ana kan rikici.
Shugabannin yankin kudu maso kudu sun bayyana bukatarsu ga sake fasalin Najeriya. Sun ba shugaba Buhari wa'adin watanni uku kacal don tabbatar da hakan a kasar.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana bukatar ci gaba da shigo da tukwanen gas saboda har yanzu kasar ba ta wadata da adadin da zai isa ko ina a kasar ba idan aka duba.
Tawagar yan kwallon babbar ƙungiyar Najeriya 'Super Eagles' zasu karbi sabbin gidaje masu ɗakin kwana uku daga FG biyo bayan amincewar Shugaban Ƙasa, Buhari.
Ƙaramin ministan ƙwadugo, Festus Keyamo, yace a halin yanzun gwamnati ta kusa kammala biyan dukkan ma'aikatan da ta ɗauka a shirin SPW da aka gudanar a 2021.
Gwamnatin tarayya, gwamnatocin jihohi da na kananan hukumomi sun raba kudi naira biliyan 605.958bn daga asusun shiga na gwamnatin tarayya a cikin watan Mayu.
Gwamnatin tarayya ta sanar da tura Janar Tukur Burutai zuwa jamhuriyar Benin, an kuma sanar da kasashen da aka tura sauran shugabannin hafsoshin tsaron kasar.
Kotu a babban birnin tarayya ta yanke hukuncin kwace kadarorin wani sanata bisa bashin da ake binsa kuma yaki ya biya duk da tuni da aka yi masa sau da yawa.
Majalisar dattawa, ta ce ta ji shuru game da shirin farfado da tattalin arziki na shugaba Buhari. Don haka ta ba da umarnin a binciki minista Zainab Ahmed.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari