Gwamnatin Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cilla kasar Amurka domin halartar wani taro mai muhimmanci. Legit.ng Hausa ta samo muku hotunan lokacin tafiyar shugaban.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya yi kira ga yan Najeriya su tallafawa gwamnatin tarayya wajen kawo karshen ƙalubalen tsaro da ya addabi ƙasa.
Kungiyar kiristocin CAN ta kori shugaban ta na reshen jihar Gombe saboda taya Dr Isa Ali Pantami murnar zama farfesa. Sun ce shugaban ya yi katsalandan a kungiy
Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya maka gwamnatin kasar Kenya a kotu bisa laifin mika shi gwamnatin shugaban kasar Najeriya janar Muhammadu Buhari mai rita
Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa, shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanki jiki ya fadi yayin da yake magana a wani taroi a babban birnin tarayya
Kakakiln majalisar wakilai ya musanta batun da ke yawo cewa ya kwatanta 'yan ta'addan IPOB da na Boko Haram har ma da na ISWAP. Ya yi karin haske kan batun.
Gwamnatin Najeriya ta ce ya yi mamakin yadda kungiyar Yarabawa ke hada kai da IPOB wajen cimma wasu abubuwan su. Gwamnati ta ce IPOB kungiyar ta'addanci ce.
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, yana nan a rundunar yan sandan kasa.
'Yan bindiga sun mamaye girman dazukan Najeriya da dama, in ji wani masanin gandun daji. Ya kuma roki a ba tawagarsa damar hada kai da sojoji a yaki 'yan ta'add
Gwamnatin Najeriya
Samu kari