Gwamnatin Najeriya
A ci gaba da yakar ta'addanci, sojojin Najeriya, sun samo hanya, domin kuwa sun kirkira wata mota da za ta iya hangen 'yan ta'adda daga nisan kilomita 6.5.
Kowa na kashe kudi, amma ba kowa ke gane wanne ne ba gaske da kuma wanne ne na bogi ba, wannan yasa muka hada muku rahoto kan gane kudin gaskiya cikin sauki.
Abuja - Bayan shafe kwanaki 100 cif da hana amfani da shafin Tuwita a Najeriya, rahoto ya nuna makudan kuɗaɗen da kasar ta rasa saboda matakin da ta ɗauka.
Wani mijin yar Najeriya a ƙasar Italiya ya sheke matarsa har lahira a gaban abokan aikinta kuma a kamfanin da take aiki saboda ta nemi kotu ta raba aurensu.
Majalisar dattawa a Najeriya ta bayyana cewa, tana bukatar hukuma NCC ta tabbatar da samar da makudamn kudade da suka kai N350bn ta hanyar tsarin sadarwar 5G.
Hukumar bautar kasa ta NYSC ta bayyana cewa, za ta fara zakulo wasu daga cikin mambobin 'yan bautar kasa domin su shiga harkar shirya fina-finai don samun kudi.
Shugaba Buhar ya sallami wasu jami'an gwamnati 5 a wannan shekarar ta 2021, wanda tuni ake ta cece-kuce kan wannan kora da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi.
Abuja - Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana makasudin da yasa ma'aikatarsa ta katse hanyoyi sadarwa a Zamfara
Abuja - Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince da sake maida wasu shugabanni kujerun su, tare da naɗa sabbi a wasu daga cikin hukumomin ilimi na kasar nan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari