Yan bindiga
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a hada kai domin yaki da matsalar 'yan bindiga a Arewacin Najeriya.
Duniya ta amsa da gwamnatin Katsina ta kama Dr Bashir Kurfi saboda kalamansa. Amnesty International Nigeria ta ce babu ranar fito da malamin saboda ya taba gwamnati.
'Yan bindiga dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe mutane bayan sun rika harbi kan mai uwa da wabi.
Rundunar 'yan sandan Nasarawa ta tabbatar da sace daliban FULafia uku, inda ta ceto daya tare da kaddamar da samame domin kubutar da sauran biyu.
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya zauna da malaman Izala da Darika, manyan sarakunan Arewacin Najeriya da sauransu kan rashin tsaro a Arewacin kasar.
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja ta kaddamar da samame a wurare masu haɗari. Ta kama sama da mutum 500 da ake zargi.a yankunan Abuja da kewaye.
Majalisar Dattawa ta bukaci gwamnatin Tinubu ta dakatar da shirin gyaran tubabbun 'yan Boko Haram, tana cewa rashin tsaro da kashe-kashe sun kara kamari.
A wannan labari, za a ji cewa gwamnatin jihar Zamfara ta yi gargadin cewa duk wanda ya rika sulhu da yan bindiga zai yi wa kansa, kuma babu ruwanta.
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu ya ce sojojin kasar sun shirya murkushe duk wata barazana da 'yan ta'adda za su haifar a iyakokin kasar.
Yan bindiga
Samu kari