Yan bindiga
Akalla jami'an CJTF hudu da farar hula daya sun rasa rayukansu bayan sun fafata da 'yan bindiga da suka kai hari domin satar dabbobi a kauyen Guga da ke Katsina.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da Mai shari'a Faruku Hassan Bunza a Kebbi bayan dawowarsa daga Sokoto. Iyalansa sun bayyana yadda lamarin ya faru.
A labarin nan, za a ji cewa fitinannun yan ta'adda sun gamu da fushin dakarun sojin Najeriya a lokacin da su ke taron yadda za a kai hari sassan Zamfara.
'Yan bindiga sun sace Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza, daga gidansa da ke ƙaramar hukumar Bunza a gidansa da daddare.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce matsalolin tsaro da ke addabar Arewacin Najeriya da sauran sassan ƙasar za su zama tarihi nan ba da jimawa ba.
Sanata Mohammed Ali Ndume ya musanta zargin karɓar kuɗin fansa ko shiga sulhu da Boko Haram, yana cewa tun farko yana adawa da tattaunawa da ƙungiyar.
'Yan bindiga sun sace shugaban ƙaramar hukumar Bungudu a Zamfara bayan sun kashe jami'an tsaro huɗu. Jami'ai sun ceto wasu daga cikin 'ya'yansa yayin artabun.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Sokoto a jam'iyyar ADC, Hon. Mannir Muhammad Dan'iya ya ce dole a sake taku kan rashin tsaro.
Yan bindiga sun kashe akalla manoma 23 a Sauna/Ruwan Gora da ke jihar Zamfara, lamarin da ya jefa mazauna yankin cikin firgici tare da ƙara barazanar matsalar abinci
Yan bindiga
Samu kari