Yan bindiga
A wani harin kwantan bauna na ramuwar gayya, yaran marigayi Kachalla Nagala sun halaka hatsabibin dan bindiga, Kachalla Mai Shayi da ke dabar Kachalla Mai Bille.
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasara kan yan ta'adda a jihohin Arewacin Najeriya. Sojoji sun kashe yan ta'adda da dama sun ceto mutanen da aka sace.
A wannan labarin za ku ji cewa wasu yan ta'adda da aka zaton hayarsu aka yi sun kashe dan takarar kansila a jihar Kaduna, Raymond Timothy tare da kaninsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban kungiyar NURTW a jihar Kaduna. Miyagun sun sake sace shi ne bayan ya yi kwanaki 60 a hannunsu.
Yan bindiga sun kai wani mummunan hari a yankin Janboka da ke karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara inda suka sace mutane 40 da hallaka wasu guda biyu.
Sanatan da ke wakiltar Borno ta Kudu a Arewacin Najeriya, Ali Ndume ya koka kan yadda ta'addanci ke kara kamari tare da gagara kawo karshensu a kankanin lokaci.
Hukumar NSCDC ta nuna takaicinta kan samun jami'inta da aikata laifin safarar makamai da kwayoyi ga 'yan bindiga a jihar Zamfara. Ta shirya korarsa.
Yayin da ta'addanci ke kara ƙamari musamman a yankin Arewa maso Yamma, tsohon Ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Pantami ya fadi dalilin ƙaruwar matsalar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa dakarun rundunar sojojin saman Najeriya za su ci gaba da kai hare hare kan miyagun 'yan bindiga.
Yan bindiga
Samu kari