Jos
Wani bidiyon wasu mata da aka yi fim din batsa da su a jihar Filato ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwar zamani a makon da ya gabata. Jaridar Daily Trust ta ruwaito ce bidiyon na kunshe ne da wasu mata tsirara suna lalata da wani
A ranar talata ne wasu 'yan bindiga suka sace diyar tsohon kwamishinan jihar Filato, Peter Mwadkon. Christe Peter diyar jigon jam'iyyar APC ce wacce aka yi awon gaba da ita wajen karfe 2 na safe a gidan yayarta dake yankin Kwata d
Mazauna Kano da Jos sun kasance a cikin gidajensu bayan sanyin da ya ta'azzara a wannan yanayin da ya sauya. Sauyin yanayin yasa mutane kan saka manyan rigunan sanyi don kare kansu daga sabon yanayin. Yanayin yasa mutane sun...
Hukumar 'yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yadda wani mahaifi ya bankawa 'ya'yansa biyu wuta bayan da ya zargesu da maita. Nyam Choji dan asalin kauyen Shen ne dake karamar hukumar Jos ta Kudu.
Mutane shida ne suka gamu da ajlinsu yayin da kasa ta rufta a kansu a lokacin da suka tsaka a aikin hakar ma’adanan kasa a yankin Zawan cikin karamar hukumar Jos ta kudu a jahar Filato.
Rundunar Yansandan jahar Filato ta tabbatar da kisan wani dan uwan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mantu, Hashimu Mantu
Wasu da ake zargin bata-gari ne sun soke wani matashi da wuka inda ya mutu har lahira. Lamarin ya auku ne a garin Jos a ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, 2019 yayin da bata-garin suka yi yunkurin fizgewa saurayin wayarsa...
Rundunar hukumar 'yan sandan jihar Filato ta cafke wani dan karamin yaro mai shekaru goma sha biyar da ya shirya karyar cewa anyi garkuwa dashi haka siddan saboda yana so iyayensa su bada kudin fansa naira dubu dari biyar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi alhini tare da jajantawa 'yan uwan wadanda azal ta fadowar gini ta afka masu a birnin Jos na jihar Filato da a sanadiyar haka rayukan mutane 14 suka salwanta.
Jos
Samu kari