Jos

Kotu ta dage sauraron karar Jonah Jang sai baba ta gani
Kotu ta dage sauraron karar Jonah Jang sai baba ta gani
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kotu ta dage shari'ar tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, wanda ake zargi da cinye Naira biliyan 6.3 zuwa 30 ga watan Oktoban wannan shekarar. Jang, sanata ne mai ci a yanzu kuma yana gaban shari'a ne karkashin mai shari'a Da