Jos
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kutsa kwatas din ma'aikatan filin jirgin sama na Jos dake yankin Heipang a jihar Filato inda suka.
Hon. Solomon Dalung ya bayyana cewa, akwai rashin kwarewar jami'an tsaro wajen kara yawan sace-sacen dalibai a makarantun Najeriya. Ya kalubalanci jami'an tsaro
Hadakar jami'an tsaro da suka hada da 'yan sanda da sojoji sun bada wa ma'aikatan kananan hukumomi da ke zanga zanga a Jihar Filato barkonon tsohuwa, The Punch
darektan gudanarwa da kula da a al'amuran ma'aikatan NIPSS, ne ya sanar da hakan a cikin wani sako da ya wallafa da yammacin ranar Lahadi, kamar yadda TheCable
'Yan uwa da abokan arzikin Theresa Yohanna Bwai, mai shekaru 52 da danta, Bweifar Isaac, mai shekaru 22, su na cikin matsanancin tashin hankali. Shafin Linda.
Fiye da mutane ashirin sun fadi ciwo a kauyen Joi da ke jihar Filato, bayan sun sha wani Kunu da aka yi da gero, kamar yadda mazauna yankin su ka tabbatar.
A yayin da matasan ke ikirarin cewa suna kwashe kayan abincin da gwamnati ta bayar da sunan tallafin korona, rahotanni sun wallafa yadda mabarnatan ke kwasar du
Zanga-zangar kawo karshen rundunar SARS da SWAT ta koma rikici a ranar Talata, 20 ga watan Oktoba, sakamakon mamaye wajen da yan iska suka yi a jihar Filato.
Babban Malamin kuma shugaban Malamai na ƙungiyar Izala(JIBWIS),Sheik Sani Yahaya Jingir,yayi iƙirarin cewa zanga-zangar kawo ƙarshen sashe na musamman mai yaƙi
Jos
Samu kari