Jos
A ranar Laraba ne masu hakar kabari a garin Jos suka bayyana cewa sun birne sama da gawawwaki 100 a makabartar da ke kan titin Zaria da kuma Narkuta a makonni.
Rashin sanya takunkumin fuska wanda yana daya daga cikin sharudan da aka gindaya domin hana yaduwar korona ya sa an hana wasu masallata shiga masallacin Juma’a.
Ya bayyana cewa daga baya sun sallami Bala da wasu sauran matasa hudu bayan sun gano cewa basu da laifi, amma a hanyarsu ta fita daga ofishin, sai wani soja ya
Hankula sun tashi sun tashi a garin Jos na jihar Filato bayan wani mutum da ya sauka daga motar haya da ta dauko shi daga garin Ibadan na jihar Oyo. Wakilin jar
Gwamnatin jihar Filato ta tabbatar da bullar cutar a karona farko. Wacce ta kawo cutar jihar mace ce wacce ake zargin ta kwaso kwayar cutar daga jihar Kano inda
Dakunan gwajin za su taimaka matuka wajen shawo kan yaduwar kwayar cutar covid-19ta hanyar gano masu dauke da kwayar cutar ba tare da bin doguwar hanya ba. Bash
Rundunar 'yan sanda a jihar Filato ta kira shugaban majalisar koli ta malaman darikar Izalatil Bid'a Wa'ikamatis Sunnah, Sheikh Sani Yahaya Jingir, tare da yi
Shugaban kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah, JIBWIS, Sheikh Yahaya Jingir ya bayyana biyayyarsa ga gwamnatin jihar Filato, bayan tambayoyin da
'Yan Najeriya masu train yasa sun garzaya kafar sada zumuntar zamani inda suke bukatar a damke shugaban Izala bayan da ya jagoranci sallar Juma'a a ranar 26 ga
Jos
Samu kari