Jihar Enugu
Ministan ya bayyana cewa kaddamar da sabbin aiyukan yana daga cikin manufofin gwamnatin shugaba Buhari na fadada hanyoyin shigowar kudi, tabbatar da tsaro, da k
Gwamnan Jihar Ebonyi ya yi zazzaga, ya kori Hadiman da ke ba shi shawara. Wannan mataki da aka dauka zai fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Agustan watan gobe.
Wani Sanata ya bayyana abin kirkin da tsohon Shugaba ‘Yardua ya yi wa mutanen Kudu, ya kuma fadi abin da ya sa na zabi a ba ‘Yaradua kyautar zaman lafiya a 2010
Jama’an unguwar Amaokpo na kamar hukumar Enugu ta gabas sun tashi cikin tashin hankali a ranar Alhamis bayan sun tarar da gawarwakin wasu mutane biyar yan gida
Gwamnan jahar Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi ya umarci shuwagabannin kananan hukumomin jahar guda 17 da su koma su tare a bakin iyakokinsu domin yaki da yaduwar cutar
An yi zargin cewa tsoron kamuwa da cutar coronavirus ya sanya wasu likitoci a asibitin koyarwa na jami'ar Enugu sun bari wata mata ta riga mu gidan gaskiya.
A ranar Alhamis ne gwamnatin jihar Enugu ta ce an yi kutse a wayar yafi da gidanka ta gwamna Ifeanyi Ugwuanyi. Daga nan sai aka yi amfani da wayar wajen kiran m
'Yan ta'addar sun kara kai wa wasu 'yan sandan hari a shingen kan hanya na gaba da suka tarar a kan hanyar Enugu zuwa Nasukka, inda suka raunata 'yan sanda guda
Mun ji labarin Faston da ya ke kashe Naira miliyan 700 wajen sadaka. Fastom ya kan yi wannan ne ba tare da kowa ya sani ba, ya kan dauki dawainiyar Marasa galihu.
Jihar Enugu
Samu kari