Jihar Enugu
Za a binciki abin da ya sa Budurwa ta nemi ta kashe kan ta a Enugu. Jami’in da ke magana da yawun ‘yan sandan Najeriya a Garin Nsukka mai suna Ebere Amaraizu ya bayyana mana wannan jiya.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana sunan Ahmed Abdulrahman a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Enugu. Hakan na zuwa ne yan kwanaki bayan wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a wani ofishin yan sandan jihar.
Wasu yan bindiga a ranar Lahadi, 25 ga watan Agusta, sun kai hari ofishin yan sanda na Ikirike a jihar Enugu. Kakakin yan sandan jihar, Ebere Amaraizu, wanda ya tabbatar da afkuwar al’amarin, ya bayyana cewa sun zo ne a siga na m
Gwamnatin Ugwuanyi ta ba Jay Jay Okocha wanda ya taba rike Kyaftin a Najeriya wani mukami a Jihar Enugu. Jay Jay Okocha ya buga kwallo a Bolton, da PSG lokacin ya na wasa.
Kungiyar makiyaya ta Fulani, Miyetti Allah, ta shimfida goyon bayan ta a kan kasancewar gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, magajin kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin yansandan jahar, SP Ebere Amaraizu ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 31 ga watan Janairu, inda yace gungun yan fashin sun saba tare hanyar 9th Mile-Udi-Oji-Awka suna yi ma matafiya fashi.
Majiyar Legit.com ta ruwaito sunan saurayin Chibuzor kamar yadda rundunar Yansandan jahar Enugu ta bayyana ta bakin kaakakin rundunar, SP Ebere Amaraizu, wanda tace Chibuzor ne ya kashe budurwarsa Nkemakonam Onovo.
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Ebere Amaraizu ta tabbatar da faruwar lamarin, inda tace lamarin ya faru ne a wani babban otal dake garin Agbani na cikin karamar hukumar Nkanu ta yamma na jahar Enug
Daliban jahar Kano dake karatu a wata jami’ar kasar Sudan, Elrazi sun shiga mawuyacin hali bayan hukumar makarantar ta haramta musu shiga azuzuwa sakamakon rashin biyan kudin karatunsu da gwamnatin jahar ta ki biya.
Jihar Enugu
Samu kari