Zaben Najeriya
NDC ta yi watsi da jerin sunayen 'yan takarar jihar Anambra da INEC ta wallafa, tana mai zargin cewa an shigar da su ne ta bayan fage ba tare da amincewarta ba.
APM ta bukaci Bola Tinubu ya janye daga takarar 2027 saboda cece-kuce kan zargin binciken miyagun ƙwayoyi a Amurka da kuma wasu bayanan FBI da DEA.
Kotu ta ɗage ƙarar Atiku kan cancantar Tinubu ta sake takara a 2027 zuwa 28 ga Satumba, yayin da aka zargi shugaban da gabatar da takardar NYSC ta bogi.
Kungiyar IPOB ta bai wa gwamnatin tarayya kwanaki 14 ta saurari ɗaukaka ƙarar Nnamdi Kanu, tare da barazanar kaurace wa zaɓuka idan ba a cika buƙatar ba.
Wata mata a Arewa ta yi watsi da APC da Tinubu, tana cewa jam’iyyar ba za ta samu kuri’a ko damar yaƙin neman zaɓe a yankinsu ba gabanin zaɓen 2027.
Donald Duke ya ce a shirye yake ya janye takararsa domin mara wa ɗan takarar haɗin gwiwar ‘yan adawa baya a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Kungiyar G-100 ta gabatar da tsarin mulkin shekaru huɗu guda ɗaya domin haɗa kan jam’iyyun adawa da kayar da Tinubu a 2027, yayin da ADC ta soki Atiku.
INEC ta musanta wani sako da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa INEC na daukar ma’aikatan wucin gadi tare da horas da su gabanin babban zaben 2027.
Omoyele Sowore ya ce zai zama shugaban Najeriya bayan zaben 2027, yayin da hukumar DSS ta nemi dage karar da ake yi masa har bayan zaben shugaban kasa.
Zaben Najeriya
Samu kari