Zaben Najeriya
Bincike ya nuna cewa rahoton da ke yawo cewa shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC, Mahmud Yakubu, bai yi nadamar sanar da nasarar Bola Tinubu ba
A ranar Alhamis ne ‘yar takarar mataimakiyar gwamnan jihar Legas ta jam’iyyar LP, Islamiyat Oyefusi ta fice daga jam’iyyar saboda manufofin jam’iyyar da suka sauya.
Hafiz Naeem Ur Rehman ya ki yarda ya tafi majalisa, yake cewa murdiya aka yi domin ganin ya lashe zabe. Hafiz Naeem Ur Rehman ya ce ba zai hau kujerar haram ba.
Yayin da ake neman sauya tsarin mulkin Najeriya, fitaccen dan kasuwa a Kano, Aminu Dantata ya magantu kan tsarin da ya dace da kasar a halin da ake ciki.
Ana shirin fito da wasu sauye-sauye da za a iya kawowa dokar zabe. Da zarar 'yan majalisa sun yi nasara, yadda ake shirya zabe zai canza a Najeriya.
Za a ga yadda tsarin Shugaban kasa da na Firayim Minista yake aiki a Duniya. Wasu ‘yan majalisa sun kawo kudirin canza salon mulki zuwa Firayim Minista
A karshe, Gwamnatin Tarayya ta janye tuhumar da ta ke yi wa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar AAC, Omoyole Sowore kan zargin cin amanar kasa.
Labour Party ta ƙasa ta sana rda dakatar da Mis Opara sa'o'i kaɗan bayan ta nemi ba'asin inda N3.5bn na sayar da fom suka shiga, ta caccaki shugaban jam'iyya.
Hukumar zabe ta ƙasa INEC ta ce wasu 'yan daba sun hargiza zaben cike gurbi da jami'an hukumar ke gudanarwa a jihar Enugu, an lalata kayayyakin zabe gaba daya.
Zaben Najeriya
Samu kari