Zaben Najeriya
Kungiyar SERAP ta kai hukumar zabe ta INEC kotu kan zargin rashin bayyana iyakar kudaden da ‘yan siyasa da jam’iyyu za su iya karba gabanin zaben 2027.
Shugabancin jam'iyyar NDC ya nesanta kansa da kwamitin yaƙin neman zaɓe mai mambobi 59 da OK Movement ta kafa domin Peter Obi da Rabiu Muaa Kwankwaso
Za a ji yadda tsofaffin shugabannin majalisun jihohi na Najeriya (FOPSHAN) suka nuna goyon bayansu ga Shugaba Bola Tinubu don ya zarce a kan mulki a 2027.
Dan takarar shugaban ƙasa na AAC, Omoyele Sowore, ya ce ba zai amince da Ofishin Uwargidan Shugaban Ƙasa idan ya zama shugaban Najeriya a zaben 2027.
Jam’iyyar ADC mai adawa ta gargadi ’yan Najeriya kan rahotannin zargin saye da karɓar katunan zaɓe na PVC daga jama’a a wasu sassan Arewacin Najeriya.
Omoyele Sowore ya musanta rahoton da ya alakanta shi da shawarwarin haɗa ’yan takarar shugaban ƙasa domin samar da ɗan takara guda na adawa a 2027.
Abdulmumin Jibrin ya yi hasashen cewa Tinubu zai samu akalla kashi 65 na ƙuri’un zaɓen 2027, tare da bayyana Wike a matsayin muhimmin ɗan siyasa ga APC.
Obidient Movement ta nemi INEC ta yi bayani kan inda Shugaban Hukumar Joash Amupitan yake da kuma dalilin da ya sa Rhoda Gumus ta wakilce shi a wani taro.
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ce gwamnoni Arewa shida kacal daga cikin 19 ne suka goyi bayan takarar Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2023.
Zaben Najeriya
Samu kari