Zaben Najeriya
ADC ta tsayar da Mamman Musa a matsayin abokin takarar Mohammed Kpautagi a jihar Neja, inda jam’iyyar ta kafa tikitin Musulmi da Musulmi a zaɓen 2027.
A labarin nan za a ji cewa kalaman Sheikh Sani Yahaya Jingir na ci gaba da yamutsa hazo, har yan ta'adda na amfani da shi wajen bayyana damuwarsu a Najeriya.
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi karin haske kan dalilinsa na tallata tikitin musulmi da musulmi a tarayyar Najeriya.
Primate Elijah Ayodele ya bukaci gwamnatin tarayya ta dauki mataki kan Sheikh Sani Yahaya Jingir, yana gargadin cewa kalaman tsokana na iya barazana ga zaman lafiya.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce ba ya nadamar goyon bayan tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai cewa zai ci gaba da ƙarfafa Musulmi su mara masa baya.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwanwaso da Peter Obi sun hadu da sauran yan takarar jam'iyyar NDC game da shirin kafa kamfen na zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hadakar adawa ta ADC ta fara fito da wasu daga cikin muradun gwamnati da za a cimma idan yan Najeriya sun zabe ta a 2027.
Shehu Sani ya yi watsi da kiran mawaki Davido ga Donald Trump da ƙasashen duniya su sanya ido kan zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agustan shekarar 2026.
Wani Sanata daga jihar Osun ya jawo ce-ce-ku-ce bayan an zarge shi da umartar magoya baya su kashe ’yan jam’iyyar Accord gabanin zaben gwamnan jihar.
Zaben Najeriya
Samu kari