Zaben Najeriya
Ƙungiyar G-100 ta shirya taron haɗin kan jam’iyyun adawa a Abuja ranar 18 ga Agusta 2026 domin ƙarfafa haɗin gwiwa gabanin zaɓen 2027 da ke tafe.
Za a ji cewa Malam Bashir Ahmad ya kalubalanci batun samun kuria 16 a zaben 2022, yana mai cewa magudi aka yi, kuma zai bayyana gaskiya a lokacin da ya dace.
Za a ji yadda FactCheckAfrica da FIAP suka gudanar da baje kolin #CheckBeforeYouPost a Abuja don koya wa matasa yadda za su yaki labaran karya kafin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Masarautar Kano ta bayyana abin da yan Najeriya za su iya yi wajen tabbatar da an yi babban zaben 2027 lafiya lau cikin nasara.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Ɗan takarar APGA a zaɓen gwamnan Osun, Adesina Adeyemi-Doro, ya janye daga takarar tare da goyi bayan ɗan takarar APC, Bola Oyebamiji, gabanin zaɓen 15 ga Agusta.
Zaɓen gwamnan Osun na 15 ga Agusta ya ƙara jawo fargabar rikici, yayin da APC da Accord Party suka ce sun rasa mambobi 18 a lokacin shirye-shiryen zaɓen.
Hukumar NEC ta tsawaita wa jam’iyyun siyasa wa’adin mika sunayen ’yan takarar gwamna da majalisun dokokin jihohi na zaɓen 2027 zuwa 11 ga Agusta.
A labarin nan za a ji cewa dakarun rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar tarwatsa wasu yan bindiga da suka kai wa wasu makiyaya a jihar Adamawa hari.
Zaben Najeriya
Samu kari