Zaben Najeriya
A labarin nan za a ji cewa sanatan APC da ya jawo maganganu bayan ya umarci masoyansa su hallaka yan hamayya ya sake bayar da wani umarni kan zaben Osun.
Gwamna Ademola Adeleke na neman tazarce zuwa wa'di na biyu amma yana fuskantar kalubale mai zafi daga manyan yan takara biyu na jam'iyyun APC da ADC.
A labarin nan, za a ji cewa an samu karancin mata a neman takarar gwamnan jihar Osun inda mace daya ce kawai ta nemi ja da Ademola Adeleke a zaben da ake yi yau.
Rundunar yan sandan Najeriya da ke lura da zaben jihar Osun sun kama dan majalisar jihar na jam'iyyar Accord tare da wasu tarin mutane sama da 100 a gidansa.
Ana magana ne kan zaben gwamnan jihar Osun da 'yan takara 15 ke gaba da juna, karkashin manyan 'yan takara uku: Ademola Adeleke da Bola Oyebamiji da Najeem Saleem.
Osun na shirin zaben gwamna na 2026 da masu kada kuri’a sama da miliyan 2.3, yayin da Ademola Adeleke, Bola Oyebamiji da Najeem Salaam ke kan gaba.
Hukumar INEC ta jaddada aniyarta na bai wa kowane mai kada kuri'a yancin da doka ta tanadar masa cikin gaskiya da adalci a zaben gwamnan jihar Osun.
Hukumar INEC ta ƙara tsaurara tsaro a Osogbo gabanin zaɓen gwamnan Osun, yayin da sama da PVC miliyan 1.9 aka karɓa daga masu rajista miliyan 2.3.
A labarin nan za a ji cewa yan takarar gwamna a PDP da APM sun kara wa Ademola Adeleke karfi inda suka hakura da neman kujerar gwamnan jihar na gobe.
Zaben Najeriya
Samu kari