Zaben Najeriya
APC ta musanta rahotannin cewa ta janye jerin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu na 2027, tana mai cewa jita-jita ce kuma za a sanar da duk wani sauyi a hukumance.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi cancanta da kwarewa a zaben 2027.
Shugaban tsagin ADC, Nafiu Bala ya soki Atiku Abubakar bayan ya ce zai dawo da tallafin man fetur, ya ce ba shi ne ɗan takarar ADC ba a zaben 2027.
Za a ji Pratt Tunde ya kai karar hukumar INEC da jam’iyyar NDC gaban kotu sakamakon zargin sauya sunansa a asirce bayan ya lashe zaben fitar da gwani.
Tsohon dan takarar kujerar majalisar wakilai a jihar Kano, Fahad Muhammad Dankabo, ya fito ya gayawa duniya dalilinsa na goyon bayan Shugaba Bola Tinubu.
A labarin nan za a ji cewa Bashir Ahmad jigo a jam'iyyar APC ya yi martani ga kalaman dan takarar mataimakin shugaban kasa a NDC, Rabiu Musa Kwankwaso.
Hadimin Atiku, Kenneth Okonkwo ya soki cire tallafin mai, yana cewa tsadar fetur da faduwar darajar Naira sun kara wahalar da 'yan Najeriya a gwamnatin Tinubu.
Sanata Abdul’aziz Yari ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa APC za ta cika alkawuran kamfen, yayin da jam’iyyar ke shirin sake zaɓar Bola Tinubu a 2027.
Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Zaben Najeriya
Samu kari