Zaben Najeriya
Sansanonin Atiku Abubakar da Peter Obi sun yi watsi da shirin ɗan takarar adawa guda a shekarar 2027, duk da goyon bayan haɗin gwiwar jam’iyyun adawa.
APC ta saka Betta Edu da Ngozi Olejeme cikin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na 2027, duk da zarge-zargen almundahana da shari’o’in da suka gabata.
A labarin nan za a ji cewa hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, EFCC ta bude asusun gwamnatin jihar Osun da ta rufe bayan umarnin shugaban kasa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta NDC ta canja dan takarar majalisar dattawa, inda ta dora dan uwan mataimakin gwamnan Kano a neman kujerar Barau.
Shugaba Bola Tinubu zai jagoranci kwamitin yakin neman zaben APC na 2027, yayin da Abdulaziz Yari ya zama Darakta Janar, Hope Uzodimma kuma sakatare.
Kungiyar Bola Tinubu 2027 ta bukaci a kama Dino Melaye kan kalamansa cewa abin da ya faru a Venezuela zai faru a Najeriya, tana neman a bincike shi.
APC da Accord sun kashe kudi sama da ₦100bn a zaben gwamnan Osun, wanda ya wuce ka'idar doka. Jam'iyyun sun kashe kudin ne wajen siyan kuri'u da sauran al'amura.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bukaci mazauna birnin Abuja su ki zaben Sanata Ireti Kingibe a 2027, tare da goyon bayan Philip Aduda da Bola Tinubu.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana shirinsa na haɗa gwiwa da Peter Obi a zaben 2027 don ceto Najeriya. Ya nuna cewa haɗin kanta ya fi buƙatar kansa muhimmanci.
Zaben Najeriya
Samu kari