Jihar Ekiti
Tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya musanta jita jitan da ake yayatawa a kan wai zai fice daga jam’iyyar adawa ta PDP ya wankan tsarki zuwa jam’iyya mai mulki, jam’iyyar APC.
Jam’iyyar APC reshen jihar Ekiti ta shawarci tsohon gwamnan jihar, Ayodele Fayose da ya goge tunanin komawa jam’iyyar APC daga ransa. Kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito, sakataren yada labarai na jam’iyyar, Ade Ajayi
Tashin hankali da hargitsi ya mamaye yankin Okesha na jihar Ekiti a yau ranar Asabar bayan da bam ya tashi a kusa da tsohon gidan gwamnatin jihar. Jaridar The Cable ta gano cewa tashin bam din yayi sanadiyyar tarwatsewar wasu gine
A Garin Ado-Ekiti, wayar salula ta kai Matashi gidan yari na shekara da shekaru. Sai dai an yi masa afuwa da damar biyan tara na N70, 000.
TNN ta taso Kayode Fayemi a gaba na cewa APC za ta rushe. Kalaman Gwamnam game da kifewar Jam’iyyar APC sun jawo masa matsala, inda aka yi masa raddi da cewa jam’iyyar APC mai mulki ta na nan har bayan Muhammadu Buhari.
Saboda harkar tsaro, Gwamnonin Kudu 6 sun kirkiri Jami’an da za su fara aiki a farkon 2020. Gwamnonin sun kafa Jami’ai domin maganin matsalar tsaro kamar yadda mu ka ji Ranar Laraba, 1 ga Watan Junairun 2019.
Ayodele Fayose ya fara sabuwar shekara da gargadi ga Makiyansa. Tsohon gwamna ya ce Ubangiji zai kai kowa ga kololuwar matsayi na nasara.
Mun samu labari cewa daga samun beli a hannun Alkali, Fayose ya na tika rawa da jar Budurwa. An hangi Ayodele Fayose a kasar waje bayan ya kubce daga Alkalin kotu.
Wata mata da ake zargin matsafiya ce ta koma akuya. Hakan ya faru ne kuwa bayan da aka tirsasata daukar kudin da ta yadda da gangan a yankin Oganganmodu na jihar Ekiti...
Jihar Ekiti
Samu kari