Jihar Ekiti
Ma’aikatan Banki sun shaidawa Kotu yadda aka ba Fayose kudin Dasuki inda su kace a Ranar 17 ga Watan Yuni ne karbi wasu kudi da aka sa a cikin asusun bankin Fayose bayan sun karbo Biliyan 1.2 a filin jirgin sama.
Hukumar 'yan sandan jihar Ekiti sun yunkura wurin kamo masu sayar da sassan jikin mutane, tun lokacin da suka kama wani saurayi dan shekara 23 dauke da hannuwan mutane a cikin jaka Ijero cikin jihar Ekiti. A rahoton da mai...
Dukkanin yaran biyu dalibaine a makarantar sakandari ta Ado Grammar School dake Ado Ekiti babban birnin jahar Ekitikamar yadda majiyar Legit.com ta ruwaito wanda tace musu ne ya kaure a tsakaninsu kan tsafin da aka basu.
Wani mutumi mai shekaru 49, Abolarin Olaoye dake aiki da hukumar bada tallafin karatu ta jahar Ekiti ya kashe kansa, inda aka wayi gari aka tsinci gawarsa tana reto a saman iska bayan rataye kansa a babbar sakatariyar ma’aikatan j
Tsohon gwamnan jahar Ekiti, Ayodele Fayose ya amsa gayyatar hukumar EFCC a ranar Talata sakamakon karewar kariyar da yake da shi a matsayinsa na gwamna bayan wa’adin mulkinsa ya kare, inda ya sha tambayoyi da binciken kwakwaf.
Wasu daga cikin yayan jam’iyyar APC sun yi gaban kansu wajen yin juyin mulki a majalisar dokokin jahar Ekiti inda suka tsige kaakakin majalisar, Honorabul Kola Oluwawole a zaman majalisar na ranar Alhamis 11 ga watan Oktoba, inji
Wani Dan Majalisar wanda yake tare da tsohon Gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso yana cikin ‘Yan aware na Jam’iyyar APC da ke karkashin rAPC ta Buga Galadima ta shafin Tuwita yana addua PDP ta ci zaben Jihar Ekiti da za ayi.
A satin daya gabata ne dai Fayemi ya sha da kyar bayan wani Dansanda yayi yunkurin kashe shi a yayin wani taron karramawa da aka shirya masa a sakatariyar jam’iyyar APC na jihar Ekiti dake unguwar Ajilosun, cikin garin Ado Ekiti.
Wasu gungun yan fashi da makami sun kai hari a wani Banki dake garin Ilawe-Ekiti na karamar hukumar Ekiti ta kudu masu Yamma, inda suka kashe ma’aikacin bankin da jami’in Dansanda dake tsaron bankin, inji rahoton
Jihar Ekiti
Samu kari