Jihar Ekiti
A jiya aka ji Coronavirus ta sake kama wani Likita a Yankin Kudancin Najeriya. Kwayar cutar Coronavirus ta shiga jikin Likitan da ke duba Marasa lafiya a Ekiti.
Gwamnan Ekiti watau Kayode Fayemi ya nada Ayo Fayose cikin kwamitin yaki da cutar Coronavirus. Kafin yanzu Dr. Fayemi da Fayose sam ba su ga maciji da juna.
Kungiyar Gwamnonin Najeriya sun fitar da jawabi game da mutuwar Abba Kyari domin ta’aziyyarsu. Mutuwar Hadimin Shugaban kasa ya tada hankalin Gwamnonin Jihohin.
A daren ranar Asabar ne hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta sanar da samun karin sabbin mutane 49 da suka kamu da kwayar cutar covid-19 a fa
A cikin sanarwar da ta fitar a shafinta na tuwita, NCDC ta ce an samu karin sabbin mutane 23 da suka kamu da kwayar cutar Legas, 12 a Abuja da karin wasu 10 dag
Gwamnan Ekiti ya kara wa’adin takunkumin kulle ya farlanta rufe fuska a Jama’a. saboda Coronavirus. Yanzu Mutanen Jihar Ekiti za su kara zaman kullen makonni.
Mun ji cewa tsohon Jigon APC, Segun Oni, ya yi kaca-kaca da Jam’iyya bayan ya dawo PDP. Tsohon Shugaban Jam’iyyar na APC ya na ganin gara PDP da APC sau dubu.
Wani Ba’Amurke ya yada cutar Coronavirus kafin ya mutu a Jihar Ekiti da ke Kudancin Najeriya. Kwamishinar lafiya Mojisola Yaya-Kolade, ta shaida wannan jiya.
Sarakunan Kudu na Mogajis za su ziyarci Muhammadu Sanusi II, sun ja kunnen Gwamnonin APC. Sarakunan Ibadan za su gana da Muhammadu Sanusi II ne kwanan nan.
Jihar Ekiti
Samu kari